﻿"Ka ce ""Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."""
Mamallakin mutane.
Abin bautãwar mutãne.
"Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."
Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane.
Daga aljannu da mutane.
