﻿"Ka ce ""ina neman tsari ga Ubangijin safiya"""
Daga sharrin abin da Ya halitta.
"Da sharrin dare, idan ya yi duhu."
Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle.
Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada.
