﻿Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara.
"Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya."
"To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne."
